A wani Mataki na kokarin shawo kan matsalar samun Yawaitar Hadurran jiragen ruwan kwale kwale a Nigeria Gwamnatin jihar Nejan ...
Gwamnatin Najeriya tana da burin ta fara samar da wutar lantarki na tsawon sa'o'i 20 a kullum, zuwa nan da shekara 2027. Mai ...
A ranar Asabar, kafar yada labaran Saudiyya tace, an kashe jami’an sojin kasar biyu a yayin wani hari a Yemen, akace, wanda ...
Kada kuri’ar mutane kai tsaye zata kare ne da yammacin 5 ga watan Nuwamba inda kowane yanki zai tsayar da lokacinsa na ...
Jihar Georgia ta rika nuna alamun sake zaben tsohon shugaban Amurka Donald Trump a farko farkon yakin neman zaben shugabancin ...
Sakonnin wasu daga kasashen Ghana, Nijar da Najeriya ga wanda za a zaba a matsayin shugaban kasar Amurka ta gaba.
Masu zabe a Amurka zasu yanke hukunci a yau bayan wani zabe mai cike da sammatsi da ka iya mayar da Kamala Harris ta zamo ...
An sace Dr. Papoola, wacce ta kasance magatakarda a fannin kula da lafiyar idanu na cibiyar, tare da mijinta, Nurudeen ...
A yayin da wutar rikicin gabas ta tsakiya ke matsawa zuwa Lebanon daga Zirin Gaza, fararen hula na arcewa zuwa kasashen ...